fidelitybank

Nishadi

Jarumar fim ta koka cewa direban ta ya gusar mata da mota a ranar zagayowar haihuwarta

Wata ƴar fim a ma'aikatar fim ta Nollywood, Dorcas Fapson ta koka cewa direban ta tsere da motar ta ƙirar SUV a ranar bikin murnar...

Fim dina ba don mutanen Kano na yi ba – Daraktan fim din Makaranta

Daraktan fim din ‘Makaranta’ ya ce, bai damu da barazanar da hukumar tace fina-finan jihar Kano ba a kan kama shi da za ta...

Ba ruwan Kannywood da sabon fim din da ya yamutsa hazo a Kano – Kwalle

Shugaban kungiyar masana’antar Kanywood, Alhassan Kwalle, ya barranta masana’antar su a kan wani shirin fim da a yanzu haka a ke tallansa a shafin...

Nafisa Abdullahi ta fita da ga shirin Labarina

      Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta ce ba za ta ci gaba da fitowa a cikin shiri mai dogon zango na Labarina ba. Nafisa...

Rivers: Mun hamramta gidajen rawa da na karuwai a jihar mu – Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya haramta dukannin gidajen rawa da na karuwai a jihar. Dailypost ta rawaito cewa, Wike ya ba da wannan umarni...

Popular

spot_imgspot_img

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp