fidelitybank

Wasanni

Yau Lahadi za a ƙarƙare gasar Firimiyar Ingila

Ranar Lahadi za a kammala Premier League, wadda za a yi karawa 10 a kuma lokaci É—aya, kenan fafatawar mako na 38. An fara gasar...

Xavi Alonso ya zama sabon kocin Real Madrid

Real Madrid ta sanar da É—aukar Xabi Alonso a matsayin sabon kocinta. Alonso wanda ya buga wa Real É—in wasa 236 a matsayin É—an wasanta...

Sunderland ta dawo gasar Firimiyar Ingila tun bayan 2017

Sunderland ta samu nasarar doke Sheffield United da ci 2-1 a wasan karshe na gasar Championship a ranar Asabar. Black Cats sun fara wasan ne...

Sallah ne gwarzon dan wasan firimiya na bana a Ingila

ÆŠan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon É—an wasan Premier na kakar bana. Wannan ne karo na biyu da Salah ya...

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Dani Carvajal ya bayyana bakin cikinsa kan kociyan kungiyar Carlo Ancelotti na shirin barin...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp