fidelitybank

Rivers: Mun hamramta gidajen rawa da na karuwai a jihar mu – Wike

Date:

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya haramta dukannin gidajen rawa da na karuwai a jihar.

Dailypost ta rawaito cewa, Wike ya ba da wannan umarni ne a birnin Fatakwal a cikin sabon shirinsa na Yesr a Fatakwal a ranar Asabar, Wike, ya haramta gudanar da ayyukan mashahuran wuraren shakatawa na dare da su ka hada da cinikin dare da karuwanci a tituna, musamman kan titin Abacha da titunan da ke kewaye musamman a yankin Casablanca.

A cewar Wike, matakin zai “Dakatar da illolin wannan munanan ayyuka a kan ci gaban tarbiyyar yara da al’umma baki daya.”

Sai dai har yanzu ba a san tsawon lokacin da dokar za ta dore ba, amma tabbas, Gwamnan ya rage kasa da shekaru biyu a kan karagar mulki.

Wike ya kuma umurci hukumomin tsaro a jihar, da su kama tare da gurfanar da duk wanda ke yunkurin karya dokar. Ya ce, za a kafa wata runduna da za ta yi aiki.

Gwamnatin da Gwamna Wike ke jagoranta za ta zo karshe bayan babban zabe a 2023.

 

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuÆ™uru wajen daÆ™ile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta É—auki É—an wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen É—an wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe Æ´an Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp