Kungiyar malaman jami’o’i ta jihar Filato (PLASU) Bokkos, reshen kungiyar malaman jami’o’I ta kasa (ASUU) ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani, domin matsawa bukatunta...
Shugaban darikar kadiriyya na Afrika, Khalifa Sheikh Karibullah Nasiru Kabara ya gudanar da taron addu’o’i na kawo zaman lafiya a fadin Najeriya.
Taron addu’ar wanda...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayar da tallafin karatu na digiri na farko ga dalibai 16 da su ka lashe muhawarar makarantun shugaban...