fidelitybank

Bayani

Gasar Kwalliya: Shatu Garko ta mayar da martani a kan kambun ta

Wacce ta lashe gasar Miss Nigeria gasar kwalliya ta mata kyau ta 2021, Shatu Garko, ta mayar da martani kan sukar da a ka...

‘Yan Najeriya ku yi imani cewa komai zai zama tarihi – Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta yi watsi da duk alkawuran da ta dauka ba a yayin yakin neman...

NCAA ta rufe babbar cibiyar Globacom saboda taurin bashi

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA ta ce, ta rufe ainihin babbar cibiyar kamfanin Globacom Limited da ke Wuse 2, Abuja,...

Amurka ta kuduri niyar inganta shirye-shiryen kafafen yada labarai a Najeriya

Gwamnatin kasar Amurka ta ce kudurin ta na aniyar tallafawa shirye-shiryen da ke inganta da ilimin kafafen yada labarai. Da ya ke jawabi a wajen...

Majalisun tarayya da jihohi da na kananan hukumomi sun raba Naira biliyan 675.946

Ma’aikatar kudi da kasafi da tsare-tsare ta bayyana cewa majalisun tarayya da na jihohi da kuma kananan hukumomi sun raba Naira biliyan 675.946 daga...

Popular

spot_imgspot_img

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp