fidelitybank

Ba wani direban babur da zai kara hawa titi ba tare da rijista ba – KAROTA

Date:

Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi, ya ce, babu wani direban baburin adaidaita sahu da zai ci kara hawa kan titi ba tare da ya sabunta lambarsa ba.

Baffa Babba ya bayyana hakan ne ga manema labarai a jihar Kano.

Ya ce “Tsarin lambar na cikin tsarin dokar hukumar ta KAROTA, wadda ta ce, a kowacce shekara ya zama wajibi kowanne direban Babur mai kafa uku ya sabunta ta. Adadin wadanda suka mallaki baburin a kowacce shekara, da ma bada dama wajen binciko masu fakewa da baburin suna aikata laifukan da suka saɓawa doka. Mu na sane da yadda a ke samun wasu babura masu lamba iri ɗaya wanda kuma ya saɓa doka”. Inji Baffa.

Baffa Babba Danagundi ya ce, tuni shiri ya yi nisa na fara sanya turakun hana motoci shiga da fice a wuraren da za su iya haifar da illa ga al’ummar Kano.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mun ceto tsohuwa ƴar shekaru 80 daga masu garkuwa – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan jihar Jigawa, ta ce ta ceto wata...

APC na taron kasu ruwa da tsaki

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da...

Matatar Ɗangote ta sake karya farashin fetur

Kamfanin Dangote da ya mallaki matatar mai ta Dangote...

Idan Isra’ila ta kai mana hari Amurka ce – Iran

Ministan harkokin wajen ƙasar Iran ya ce, gwamnatin Tehran...

Kotu ta daure mai kiwon Akuya bayan ta cinye shukokin gwamnatin Kano

Wata kotun majistare da ke Kano ta daure wasu...

‘Yansanda sun dakile yi garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta dakile wani yunkurin...

‘Yansanda sun dakume ‘Yan Fashi uku a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan...

Jarumar Nollywood ta zama sojan ruwar Amurka

Fitacciyar jarumar nan ta Najeriya Grace Bassey wacce a...

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real...

Mu na shirin yin kawancen jam’iyya – PDP

Majalisar dattawa ta jam'iyyar PDP, ta bayyana shirin jam'iyyar...

Ana zanga-zanga a Binuwai sakamakon harbe Dalibi dan shekara 23

Wata zanga-zanga ta barke a Makurdi, babban birnin jihar...

A na cigaba da farautar Fursunonin Osun da suka tsere

Hukumar gyaran hali ta Najeriya (NCoS) ta ce, ta...
X whatsapp