fidelitybank

WHO: Mu kuduri niyar kawar da Korona a 2022 – Dr. Tedros

Date:

Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO, Dr. Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya ce, a yayin da a ka fuskanci shekarar 2021 cikin wani mawuyacin hali, ya roki kowa da kowa a sabuwar shekarar nan ya ƙuduri niyar kawar da cutar Korona ta hanyar yin rigakafin ta.

Dr Tedros ya yi wannan kiran ne ta cikin shafin sa na Twitter a ranar Litinin a wani sakon murya hoto mai motsi na dakika 37 da ya yi.

Ya ce, a sabuwar shekarar nan kafin a shiga tsakiyar ta, ya roki al’umma da su yi gangamin yin allurar na kaso 70 a fadin duniya.

Ya kuma ce, akwai kwanaki 185 a nan gaba da su ka rage na kawar da cutar ta Korona, wanda a nan gaba akwai kaso 70 kafin farkon watan Yulin 2022 na kammala murkusar da cutar, saboda haka tun daga yanzu agogo ya fara aikin irga kwanakin na kawar da cutar a doron kasa.

 

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp