fidelitybank

Trump ya dakatar da ma’aikatan da ke kula da masu neman jinsi

Date:

Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayar da umarnin dakatar da dukanin ma’aikatan tarayya da ke aiki a ƙarƙashin shirye-shiryen da suka shafi masu neman jinsi ɗaya da dangoginsu (LGBTQ+), da kuma sauran rukunin jama’a da ake mayarwa baya a dangi.

A wata sanarwa da ta fito daga ofishin kula da ma’aikatan ƙasar da aka sanya a shafin X, Shugaban ya bayar da umarnin tura ma’akatan hutu nan take amma kuma za a ci gaba da biyansu albashi.

Matakin ya biyo bayan wannan doka ta shugaban ƙasa da gwamnatin ta Trump ta bayar, wadda ta nemi kawo ƙarshen abin da ta kira kawo ƙarshen tsare-tsare da shirye-shirye masu haɗari da rashin ɗa’a.

Shirye-shiryen da waɗannan ma’aikata ke gudanarwa sun shafi rukunin jama’a da galibi ba su da rinjaye a cikin al’umma kuma sukan fuskanci wariya ko nuna bambanci ko rashin wakilci a wuraren aiki – misali saboda jinsinsu ko ƙabilarsu ko addininsu da makamantansu.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp