fidelitybank

Mun aikata laifi bai kamata Trump ya yi mana afuwa ba – Wadda Ta Kutsa Capitol

Date:

Ɗaya daga cikin waɗanda Shugaban Ƙasar Amurka Donald Trump ya yi afuwa ta ƙi amincewa da afuwar da shugaban ya yi musu, inda a cewarta ba ta cancanta ba.

Trump ya sanar da yin afuwar ne ga waɗanda suka yi zanga-zanga tare da kutsawa majalisar ƙasar bayan an kayar da shi a zaɓen shugaban ƙasa, wanda aka fi sani da masu zanga-zangar 6 ga Janairu.

Matashiyar mai suna Pam Hemphill ta ce “mun yi kuskure a ranar”

An ɗaure Pam ne na zaman gidan yari na kwana 60, amma a zantawarta da BBC, ta ce sam ba su cancanci afuwa ba.

“Amincewa da afuwa tamkar watsa wa rundunar ƴansanda ƙasa a ido ne, sannan hakan na nufin yi wa doka da ƙasarmu karan-tsaye,” in ji ta.

“Na amince da laifin da na aikata ne, saboda na san na aikata laifin, don haka babu dalilin yin afuwar. Mun yi laifi a ranar, mun karya doka, don haka bai kamata a mana afuwa ba.”

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp