fidelitybank

Mayaka na amfani da makaman Najeriya da Chadi da Nijar – Rahoto

Date:

Wani rahoto ya ce, makamai da yawa da aka ƙwace daga hannun ƴan bindiga a Nijar sun fito ne daga rumbun ajiyar makamai na wasu ƙasashen Afrika, wanda ke nuna cewa hukumomin ƙasashen na fuskantar ƙalubale na tabbatar da tsaron makamai a yankin.

Rahoton na wata cibiyar binciken makamai ta CAR da kamfanin dillacin labaran Reuters ya ruwaito ya ce babu wata alama da ke nuna akwai gwamnatin da ke ba mayaƙa ko ƴan bindiga makamai da ke kai hare-hare a Nijar da Najeriya da Kamaru da Chadi.

Maimakon haka, binciken ya nuna cewa “tabbatar da tsaron kayan yaki na soja wani ƙalubale ga tsaron yankin, musamman wadanda ke yaki da ayyukan ta’addanci, a cewar rahoton.

Kungiyar ta ce ta gano makamai 165 da albarassai 6,243 a watan Oktoban 2019 da hukumomi suka kwato daga mayakan da ke da’awar jihadi a yankin Diffa, kudu maso gabashin Nijar.

Rahoton ya ce kusan kashi 17 na makaman sun fito ne daga Chadi da Najeriya da Nijar, yayin da kuma albararrai kashi 23 suka fito daga Najeriya. In ji BBC.

Babu dai wani martani da ya fito daga gwamnatocin Najeriya da Chadi da Najeriya.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...

Tawagar Gwamnatin Kano ta shilla Saudiyya zuwa jana’izar Dantata

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci...

Tawagar Jami’an gwamnati da Malamai sun tafi jana’izar Dantata

Wata tawaga daga gwamnatin Tarayya, ta isa ƙasar Saudiyya...

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...
X whatsapp