fidelitybank

Kwalliya: Yar Kano ta zama Miss Najeriya

Date:

Wata budurwa ‘yar shekara 18, mai suna Shatu Garko, ‘yar asalin jihar Kano, ta zama mace ta 44 a Najeriya da ta fi kowa iya kwalliya.

Shatu Garko ta kasance mai sanye da hijabi kafin a ba ta sarautar Miss Najeriya.

An zabo mutane 37 da suka fito daga jihohin Najeriya daban-daban a matakin farko na gasar. Daga nan ne kuma a ka zabi wasu manyan mutane 18 da su ka fafata a gasar Miss Najeriya ta 44 da za su fafata a ranar karshe da ta kasance daren Juma’a.

Garko ta kai matsayi na Takwas a matsayin wanda da fito daga yankin Arewa maso Yamma, tare da sauran mahalarta Bakwai.

A yayin da Miss Najeriya ta 44, Garko ta samu kyautar Naira miliyan 10 da sabuwar mota kuma za ta zauna na shekara 1 a wani katafaren gida.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp