fidelitybank

Gwamnatin tarayya za ta samar da masana’antar kyankyasar Kaji a Kano

Date:

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamnatin jihar Kano za ta horas da matasa aikin noma ta hanyar amfani da na’urorin zamani, domin inganta noma da kiwo a fadin jihar baki daya.

Ganduje na bayyana hakan ne a lokacin da gwamnatin tarayya ta shirya samar da masanaantar kyankyasar Kaji a jihar Kano, domin bunkasa kiwon kaji a wani bangare na kara bunkasa tattalin arziki.

Ministan kimiya, fasaha da kirkire-kirkire, Dr Ogbannaya Onu ne ya sanar da hakan a yayin da ya kawo ziyara gwajen gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Dr .Ogbonnaya Onu, ya ce“Gwamnatin tarayya za ta baiwa matasa horo na musamman a kan ilimin fasaha da sarrafa kayan amfanin gona da nufin rage zaman kashe wando a tsakanin matasa”.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...

Labarin mu na kaiwa Ƴan Bindiga abinci ƙarya ne – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan Najeriya ta musanta rahotannin da ake yaɗawa...

Ba za mu yarda mu mutu a cikin PDP ba shi yasa muka koma APC – Sanatoci

Sanatocin Najeriya uku da suka fito daga jihar Kebbi,...

Sojoji sun tarwatsa wajen da ake hakar man fetur ba bisa ka’ida ba a Rivers

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya, NNS, Pathfinder, ta tarwatsa...

Dan Tinubu Seyi da sauran ‘yan Siyasa sun fara neman kujerar gwamnan Legas

Siyasar Legas na kara ruruwa na neman maye gurbin...

Mayakan IS sun yi wa Sojojin Najeriya barna a kwana biyu

Mayaƙan IS sun ƙara kai wa sojojin Najeriya hari,...
X whatsapp