fidelitybank

Ku zuba kudaden ku a cikin kasar mu – Erdoğan

Date:

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya shawarci ‘yan kasar cewa, kamata ya yi Turkawa su ajiye dukkannin kudaden da su ke samu a cikin kudin kasar na Lira, domin shawo karyar darajar Lira.

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya rawaito cewa, a cikin watannin biyun da su ka gabata ne dai darajar Lira ta yi kasa a Turkiyya.

A wani jawabi da ya gudanar a ranar Juma’ar nan, Erdogan ya ce, ya na son dukkan ‘yan kasar su ajiye kudaden su a cikin kudin kasar, domin su gudanar da harkokinsu da kudaden su.

Ya kuma ce, muddin ba su dauki na su kudin da daraja ba, to tabbas tattalin arzikin su zai karye wanwar.

Da ya ke jawabi ga wata kungiyar ‘yan kasuwa, Erdogan ya kuma yi kira ga Turkawa da su shigo da kudaden da su ka tara na zinari a cikin tsarin banki tare da jaddada ra’ayinsa wanda bai sabawa ka’ida ba na cewa kudin ruwa ne ya jawo hauhawar farashin kayayyaki a kasar.

 

 

 

 

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...

Isra’ila ta amince da sharuɗɗan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Isra'ila ta amince...

Buhari ba zai taɓa cin amanar Tinubu ba – Garba Shehu

Tsohon babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai...

Mutane 207 ne suka mutu a ambaliyar Neja – NSEMA

Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta...

Jiga-jigan jam’iyyar PDP za su sauya sheƙa don tunkarar APC a 2027

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da tsohon...

Za a ƙaddamar da jam’iyyar hammaya da za ta tunkari APC

Gamayyar jam'iyyun adawa a ranar Talata, ta amince da...

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...
X whatsapp