fidelitybank

Jihar Legas ce a kan gaba wajen fitar da fina-finai a shekarar bara – NFVCB

Date:

Babban darakta shugaban Hhukumar Tace Fina-Finai da Bidiyo ta Kasa (NFVCB), Alhaji Adedayo Thomas, ya ce, hukumar ta karbi tare da tantance adadin fina-finai 382 da masana’antar shirya fina-finai a Najeriya cikin watanni uku na karshe na shekarar 2021.

Alhaji Adebayo ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Joshua Olumu, ya rabawa manema labarai a Abuja.

Sanarwar ta ce: “Ma’aikatar ta fitar da wannan adadi a rahotonta na kashi hudu na shekara, wanda ya dauki dukkan fina-finan da aka mika wa hukumar daga sassan kasar.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, jihar Legas ce ta fi yawan fina-finan da aka shirya a wannan lokacin da 181, yayin da Onitsha ke biye da fina-finai 96 da Abuja mai fina-finai 87.

Binciken da aka gudanar ya nuna cewa, Kano ta fitar da bakwai, yayin da Fatakwal da Jos suka yi uku kowannan su, Benin kuma ta na da fina-finai biyar.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp