fidelitybank

2023: Kowacce jam’iyya za ta iya fitar da ‘yan takara da ‘yar tinke – Majalisa

Date:

Majalisar dokokin ta tarraya ta yi wa kudurin dokar zabe gyaran fuska, ta yadda a yanzu ‘yan majalisun suka baiwa jam’iyyun siyasa damar zaben tsarin da suke so wajen fitar da ‘yan takara.

Gyaran da majalisun biyu ta dattawa da kuma ta wakilai suka yi, a yanzu kudurin ya tanadi kowace jam’iyya cewa za ta iya fitar da ‘yan takararta ta hanyar zaben ‘yar tinke ko kai tsaye ko kuma ta sasanci.

Majalisun sun zartar da cewa kowace jam’iyya za ta rinka fitar da ‘yan takararta ne ta hanyar zaben ‘yar tinke kawai.

Bayan an mika wa shugaba, Muhammadu Buhari, ya sanya hanu a kan kudurin, domin ya zama doka sai ya ki amincewa da wannan tsari, ya na bukatar su bayar da wani zabi, abin da ya sa aka mayar wa hadakar majalisar kudurin, domin ta sake bibiyar kudurin tare da yin kwaskwarimar.

A yayin zaman da suka yi ne daban-daban a ranar Larabar nan, aka sake gabatar da kudurin, wanda Sanata Yahaya Abdullahi ya gabatar da shi a majalisar dattawa yayin da Abubakar Fulata ya gabatar a majalisar wakilai. A cewar BBC.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dangote ya rage farashin litar mai zuwa ₦820

Kamfanin matatar man Dangote ya rage farashin litar mai...

Dubai ta sake tsaurara matakan bai wa ‘yan Najeriya biza

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake sanya wasu dokoki...

‘Yan Bindigar Katsina ‘yan asalin jihar mu ne – Gwamna

Gwamnan Katsina Umaru Dikko Radda ya ce galibin 'yan...

Zan yi wa ADC aiki ina cikin jam’iyyar PDP – Sule Lamido

Jigo a babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a Najeriya...

Buhari da Tinubu kan su a hade ya ke – Garba Shehu

Mai magana da yawun tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari...

Ganduje ya kama aiki a hukumar kula da filayen jirgin sama

Tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki, Abdullahi Ganduje, ya...

JAMB ta amince da maki 150 mafi ƙanƙanta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haɗakar ADC na ɓaɓatu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa ƴanbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...
X whatsapp