fidelitybank

Janye tallafin man fetur: Kungiyar kwadago ta janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa

Date:

Kungiyar kwadagon ta sanar da dakatar da zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar nan a ranar 27 ga watan Janairu, saboda shirin gwamnati na cire tallafin man fetur.

Shugaban kungiyar kwadago ta NLC, Ayuba Wabba ne ya bayyana hakan a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a Abuja.

A cewarsa, “Bayan janyewar da muka ga gwamnati ta yi tare da majalisar zartarwa ta kasa ta kuma yi taro a safiyar yau Talata, domin duba sabon matsayin gwamnati.

“Bayan zazzafar muhawara da muka dauki matakin dakatar da zanga-zangar da aka shirya yi a fadin kasar a ranar 27 ga watan Janairun 2022 da kuma zanga-zangar kasa da aka shirya gudanarwa a ranar 2 ga Fabrairu 2022.” A cewar Waba.

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp