fidelitybank

Gobara ta kona dukiyar da ta haura Naira miliyan 3 a Kano

Date:

Wata gobara ta ƙone tarin kaya da abinci da kuɗin su ya haura Naira miliyan uku da rabi a unguwar Lokan Maƙera ƙaramar hukumar Gwale da ke birnin Kano.

Da ya ke jawabi ga manema labarai, mai gidan, Malam Sulaiman Abdullahi Lokon Makera, ya bayyana cewa, wutar ta tashi da misalin ƙarfe biyu na rana, sakamakon wutar lantarki mai ƙarfi.

Ya ce, “Wutar ta ƙone kayan sawa da kayan abinci da muhimman takardu da rufin ɗakuna guda huɗu, sai dai babu wanda ya jikkata a cikin mu”.

Tuni dai hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Kano ƙarƙashin shugaban hukumar Dr. Sale Aliyu Jilli, ta ziyarci gidan tare da kai gudunmawar kayan abinci da kayan rufin kwano da siminti da katifu domin rage masa raɗadi.

Hukumar bayar da agajin gaggawar, ta kuma yi kira ga sauran al’umma da su rinka kiyaye wa da kayayyakin wuta musamman a wannan lokaci na hunturu.

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp