fidelitybank

Tinubu ya bayar da tallafin miliyan 50 ga ‘yan Zamfara

Date:

Jigon jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Sanata Bola Tinubu, ya bayyana bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga al’ummar Zamfara da wasu ‘yan bindiga suka kai wa hari a kwanakin baya.

Tinubu ya sanar da tallafin ne jim kadan bayan ya mika ta’aziyyarsa ga gwamna Bello Matawalle a garin Gusau na jihar Zamfara a ranar Alhamis.

Shugaban jam’iyyar APC na kasa ya yi kira da a dage da addu’a, domin shawo kan matsalar rashin tsaro a jihar.

“Zan iya yin addu’a ga mutane daga ko’ina, amma zuwa da kaina ya na da mahimmanci.

“Za a yi galaba a kan makiya ilimi, Boko Haram da sauran muggan laifuka ta hanyar sadaukar da kai ga bil’adama.

“Mu na addu’a ga kasar baki daya ta zauna lafiya, kuma idan makiya suka ki hana kashe-kashen da ake yi, za mu kawar da su”. A cewar Tinubu.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...

Tabbas Buhari mutum ne mai kyakyawan halaye mai kishin kasa – IBB

Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya, Janar Ibrahim Babangida,...

Tabbas Buhari dan kishin kasa ne – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana tsohon Shugaban Ƙasa,...

Najeriya ta yi rashin Dattijo – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana Muhammadu...

Buhari ya yi rayuwa mai sauki – Tajudeen

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abba ya miƙa ta'aziyyar...

A Daura za a yi jana’izar Buhari – Radda

Gwamnan Katsina Dikko Umaru Radda ya ce iyalan Muhammadu...
X whatsapp