fidelitybank

Da yuwar Najeriya ta kara ciwo sabon bashi – Adesina

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, da yiwuwar Najeriya ta ci gaba da ciyo bashi, domin ci gaba da biyan tallafin man fetur.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ne ya bayyana hakan yayin da ya ke magana ta cikin shirin Sunrise Daily na gidan talabijin na Channels TV da safiyar Laraba.

A cewrsa: “Ko ma dai yaya ne dole ne Najeriya ta ji a jikinta. Ko dai mu É—anÉ—ana kuÉ—armu a matsayinmu na ‘yan Æ™asa…ko kuma gwamnati ta ci gaba da ciyo bashi, wanda ba zai yi wa gwamnatin tarayya da jihohi kyau ba a tattalin arziki.

“Kun san irin yawan kuÉ—in da za a adana idan aka soke tallafin sannan kuma a saka su cikin wani fannin na Æ™asa. Idan ba a yi hakan ba a yanzu – na yarda ba abu ne mai sauÆ™i ba a yanzu – to fa dole ne mu É—anÉ—ana kuÉ—armu.”

A shekarar da ta gabata Majalisar Dattawa ta amince wa gwamnatin Buhari ta ciyo bashi iri-iri, ciki har da na dala biliyan 6.1, sai kuma na dala biliyan 16 da wani na yuro biliyan É—aya a watannin Yuli da Nuwamba kowannensu.

Akwai yiwuwar gwamnati ta kashe naira tiriliyan biyu da rabi cikin shekara É—aya da rabi da gwamnatin ta ce za ta ci gaba da biyan tallafin. A cewar BBC.

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp