Shahararren ɗan kasuwa a ƙasar nan, Alhaji Sani Daura ya rasu.
Daura, wanda shine Walin Daura, ya rasu ya na da shekaru 89.
Marigayin shine mamallakin Kamfanin Bayajidda Trading Amenity da kuma Standard Construction Company Limited.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]