fidelitybank

Ina nan a PDP na ban gudu ba – Adeleke

Date:

Gwamnan jihar Osun, ya musanta rahotonnin da ke cewa ya fice daga jam’iyyar PDP mai adawa a ƙasar zuwa APC mai mulki.

Ademola Adeleke ya jaddada biyayyarsa ga PDP tare da tabbatar wa kwantar wa da baya hankali, kamar yadda mai magana da yawunsa Mallam Olawale Rasheed ya bayyana cikin wata sanarwa a yau Asabar.

“Ina tabbatar wa mazauna jihar Osun cewa har yanzu ina nan daram a PDP, ba zan koma wata jam’iyya ba,” a cewar gwamnan.

A ranar Laraba ne wasu jiga-jigai na jam’iyyar ta PDP suka sanar da shiga jam’iyyar haɗaka ta ADC domin ƙalubalantar Shugaba Tinubu na APC a zaɓen 2027.

Cikin manyan ‘yan PDP ɗin har da Atiku Abubakar, ɗantakararta na shugaban ƙasa a 2023, da tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark, da tsohon gwamnan Jigawa Sule Lamido, da sauransu.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa na Daura

An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a...

Pillars ta dauki yan wasa guda biyu

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbatar da...

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...
X whatsapp