fidelitybank

Lafiya

Mutane 8 sun mutu yayin da wasu suka jikkata a hadarin Bauchi – FRSC

Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) a jihar Bauchi, Yusuf Abdullahi, ya ce mutane takwas ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota...

Shugaban karamar hukuma a Nasarawa ya mutu a asibiti

Shugaban karamar hukumar Akwanga a jihar Nasarawa, Emmanuel Leweh ya rasu. Sahara Repoters ta rawaito cewa, Laweh ya fadi ya mutu a wani asibiti mai...

‘Yan sandan Zamfara sun kama matar da take kokarin siyar da dan kishiyarta

Rundunar ƴan sandan Jihar Zamfara ta kama wata mata da ake zargi da yunƙurin sayar da yaro ɗan shekara biyu. Jaridar Punch ta rawaito cewa,...

Zamu samar da kamfanin iskar shaka ta oxygen – Gwamnatin Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje ta kamala shirye-shiryen kafa kamfanin samar da iskar shaker numfashi ta Oxygen. Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, tare...

Najeriya ta samu tallafin rigakafin Corona daga kasar Girka

Najeriya ta karɓi allurar rigakafin korona miliyan ɗaya samfurin Johnson and Johnson daga ƙasar Girka. Ministan Harkokin Waje na Girka Nikolaos Dendias ne ya bayyana...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp