fidelitybank

Najeriya ta samu tallafin rigakafin Corona daga kasar Girka

Date:

Najeriya ta karɓi allurar rigakafin korona miliyan ɗaya samfurin Johnson and Johnson daga ƙasar Girka.

Ministan Harkokin Waje na Girka Nikolaos Dendias ne ya bayyana hakan ranar Litinin yayin wata ganawa da jami’an gwamnatin Najeriya a Abuja.

Ya ce sun ba wa Najeriya sadakar allurar ce da zimmar ƙarfafa mata gwiwa kan aikin kare mutane daga annobar.

Gwamnatin Najeriya na ƙara ƙaimi wajen ganin an yi wa ‘yan ƙasar masu yawa rigakafin na korona, inda har aka fara jaddada wa wasu a karo na uku sakamakon fargabar yaɗuwar nau’in Omicron na cutar.

Najeriya ta lalata rigakafi kusan miliyan ɗaya a watan Disamba bayan sun lalace, abin da ya sa ta yi alwashin cewa ba za ta sake karɓar alluran da suka kusa lalacewa ba.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...

Tabbas Buhari mutum ne mai kyakyawan halaye mai kishin kasa – IBB

Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya, Janar Ibrahim Babangida,...

Tabbas Buhari dan kishin kasa ne – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana tsohon Shugaban Ƙasa,...

Najeriya ta yi rashin Dattijo – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana Muhammadu...

Buhari ya yi rayuwa mai sauki – Tajudeen

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abba ya miƙa ta'aziyyar...

A Daura za a yi jana’izar Buhari – Radda

Gwamnan Katsina Dikko Umaru Radda ya ce iyalan Muhammadu...

Ƴan Najeriya na cece-kuce dangane da rasuwar Muhammadu Buhari

Mutuwar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta bar cece-kuce ga...
X whatsapp