fidelitybank

Labarai

Mahaifi da Kaka sun shiga hannun kan zargin yi wa ‘yar su fyade

Hukumar tsaro ta Civil Defence, reshen jihar Osun, ta ce ta kama wasu mutane biyu, ciki akwai mahaifi da kaka, bisa zargin yi wa...

Cin Hanci: Muhammadu Buhari ya karrama mutane 3 harda dalibi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karrama wasu ma’aikatan gwamnati guda Biyu, Muhammad Ahmad da Nelson Okoronkwo da kuma wani dalibi dan Najeriya a wanda...

NDLE ta lalata kwayoyi na Naira Biliyan 50

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta lalata magungunan da suka kai sama da Naira Biliyan 50 masu nauyin...

Mai bayar da shawara: Ganduje ya nada Lamin Sani

Gwamna Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nada tsohon shugaban karamar hukumar Nassarawa kuma tsohon shugaban kungiyar kananan hukumomin Najeriya ALGON reshen jihar Kano,...

APC Kano: Za mu daukaka kara – Ahmad S Aruwa

Sakataren jami’iyar APC a jihar Kano, Ahmad S Aruwa, ya ce za su daukaka kara a kan hukuncin da babbar kotun birnin tarayya Abuja,...

Popular

spot_imgspot_img

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp