fidelitybank

NDLE ta lalata kwayoyi na Naira Biliyan 50

Date:

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta lalata magungunan da suka kai sama da Naira Biliyan 50 masu nauyin kilogiram 20,000.

Shugaban Hukumar NDLEA, Mai ritaya Birgediya Janar Buba Marwa ne ya bayyana haka ne a lokacin da ake kona haramtattun kwayoyi a bainar jama’a a Abuja.

Ya ce hukumar na fuskantar samun koma baya, kuma a yanzu haka a na ci gaba da yi mata aiki gadan-gadan.

Marwa, wanda Sakataren hukumar, Barista Shadrach Haruna, ya wakilta, ya ce girman magungunan da aka lalata, ya nuna irin girman matsalar shan miyagun kwayoyi da ake fuskanta a kasar nan.

A kwanakin baya ne dai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da yaki a kan shan miyagun kwayoyi (WADA) na hukumar NDLEA a ranar 26 ga watan Yuni.

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp