Ma’aikatan kamfanin siminti na BUA dake Obu-Okpella, jihar Edo, sun rufe harkoki a masana’antar, bisa zargin rashin biyansu kudaden alawus-alawus da kamfanin ya yi.
Ma’aikatan...
Shugaban tashar sauke kayayyaykin da ake shigo da su tsandauri ta Dala Inland Dry Port, Abubakar Bawuro, ya ce, kasuwanci tsakanin Najeriya da makwabciyarta...
Shugaban karamar hukumar Garko, Salisu Musa Sarina, ya yabawa gwamnatin jihar Kano, bisa aiyukan raya kasa da take aiwatarwa al’ummar jihar.
Alhaji Salisu Sarina ya...