fidelitybank

Jihar Edo ta fi kowacce jiha arahar abinci a watan Disamba – NBS

Date:

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce, kayan masarufi sun yi tashin gwauron Zabi a watan Disambar bara, irinsa na farko a cikin wata takwas a Najeriya.

Shugaban hukumar ta ƙididdiga, Simon Harry ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a ranar Litinin a Abuja.

Ya ce, “Tashin farashin ya zarta kashi 15, kuma abubuwan da suka fi tashi sun haÉ—a da Gas na girki da Barasa da kuÉ—in hayar gidaje, ta taba sigari da wanki da guga da kuma hayar tufafi”.

“Sauran abubuwan da farashinsu ya tashi sun haÉ—a da tufanin sakawa da takalma”.

“Mun fuskanci tashin farashin ne a lokacin bukukuwan kirsimeti da na Ć™arshen shekara sai dai gabanin tashin farashin na Disamba sai da aka yi wata takwas farashin kayan masarufi na sauka a Ć™asar”. In ji Simon.

Jihar Ebonyi ita ce ta fi fuskantar tashin farashin kayayyaki a jihohin Najeriya, yayin da jihar Kwara ta fuskanci ƙarancin tashin farashin kayayyaki.

Rahotanni sun tabbatar da cewa, jihar Kogi ita ce ta fi tsadar abinci a watan na Disamba, yayin da jihar Edo kuma ta fi arahar abinci a lokacin.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Ć™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta É—aure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miĆ™a saĆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp