A na sa ran shugaban Kamfanin Twitter, Jack Dorsey zai sauka daga mukaminsa na zartarwa a kamfanin.
Wakilin majiyar CNBC, David Faber, ya rawaito cewa,...
Bankin da baya ta'ammali da kuɗin ruwa, TAJBank ya zama shine gwarzon bankin musulunci na shekara.
Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa TAJBank ya lashe...
Mayakan kungiyar ISWAP, wadda ake kira da Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād, ta kai farmaki a garin Auno, a wani kauye dake karamar hukumar...