fidelitybank

Omicron: Babu yaduwar cutar a Najeriya

Date:

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya ta bayyana cewa babu wani nau’in cutar Corona samfurin Omicron na COVID-19 a cikin Najeriya, kuma hukumar da ma’aikatar lafiya ta tarayya na sanya ido kan yanayin cutar.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban daraktan hukumar, NCDC, Ifedayo Adetifa, cewa an fara gano wannan nau’in ne bayan da aka gudanar da gwaje-gwaje kan matafiya da suka dawo daga yammacin Afirka.

NCDC ta kuma lura cewa yawan yaduwar Omicron ya sa ya zama mai saurin yaduwa, amma ya kara da cewa, ya zuwa yanzu, cutar na juewa allurer rigakafin cutar.

Sanarwar ta kara da cewa, “FMOH da NCDC suna sa ido, domin ganin wannan sabuwar cutar ba ta yadu a Najeriya ba.

Hukumar NCDC ta bukaci jihohi da su tabbatar da cewa an samar da samfurin gwaje-gwajen cikin sauki ga matafiya wadanda za su iya samun alamomi domin yin gwaji cikin sauri.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi Æ™anÆ™anta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haÉ—akar ADC na É“aÉ“atu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa Æ´anbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon É—an takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp