fidelitybank

Kanun Labarai

Hadarin kwale-kwale: Ganduje ya nuna takaicin sa a kan hadarin

Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hadarin kwale-kwalen da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 20 a matsayin takaici ga jihar. Dr Ganduje...

Kungiyoyin kwallon kafa: Gwamnatin Kano ta raba cekin kudi Naira miliyan 96

A wani yunkuri na bunkasa harkokin wasanni a jihar Kano, Gwamnan jihar,Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya raba cekin kudi na Naira miliyan 96 ga...

Hadarin Kwale- Kwale: An tsamo gwarwaki 20 a ruwan Bagwai – Hukumar Kashe Gobara

Fasinjoji fiye da gawarwakin mutane 20 da aka tsamo a cikin ruwa a wani hadarin kwale-kwale da ya kife a kramar hukumar Bagwai. Jirgin ruwan...

YANZU-YANZU: An samu mutum 2 É—auke da sabon nau’in Omicron na korona

    Cibiyar Kula da Cututtuka ta Ƙasa, NCDC ta tabbatar da samun sabon nau'in korona mai suna Omicron. A wata sanarwa da Darakta-Janar na NCDC, Ifedayo...

Marayu: Hanyoyin da za a bi domin cike fom din Naira miliyan 250 na Davido

Hanyoyin da za a bi a samu nasarar neman tallafin Naira miliyan 250 na gidan marayu da fitaccen mawakin a Najeriya Davido ya bude...

Popular

spot_imgspot_img

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp