fidelitybank

Hadarin kwale-kwale: Ganduje ya nuna takaicin sa a kan hadarin

Date:

Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hadarin kwale-kwalen da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 20 a matsayin takaici ga jihar.

Dr Ganduje ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran sa, Abba Anwar ya fitar tare da rabawa amnema labarai.

Ya kuma yi addu’ar Allah ya gafartawa mamatan, tare da yin addu’a ga wanda suke kwance a gadon asibiti, ya kuma shawarci matuka kwale-kwale da su kiyaye da yin lodin wuce kima a cikin jirgin ruwa.

Sanarwar ta kara da cewar, Ganduje, ya koka a kan irin wannan lamarin a shekarun baya, ya na mai gargadin cewa, kamata ya yi mutane su sani cewa rayukan ‘yan Adam na da matukar muhimmanci, a dai na ganganci da yin kasada da gangan.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...

Tabbas Buhari mutum ne mai kyakyawan halaye mai kishin kasa – IBB

Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya, Janar Ibrahim Babangida,...

Tabbas Buhari dan kishin kasa ne – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana tsohon Shugaban Ƙasa,...

Najeriya ta yi rashin Dattijo – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana Muhammadu...
X whatsapp