fidelitybank

Kanun Labarai

Iyayen Ango da ‘yan uwansa sun mutu bayan an daura aure

Wasu iyayen ango da ‘yan uwansa sun mutu, sakamakon wani mumunan hadarin mota da ya rutsa da su wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane...

Rikicin man fetur: DSS sun kama Janar Dambazau

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta kama shugaban hukumar kare masu amfani da kayayyaki ta jihar Kano, Janar Idiris Dambazau mai ritaya, bisa...

Ziyara: Emmaniel Macron ya sauka a kasar Saudiyya

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya isa ƙasar Saudiyya, domin tattaunawa da yarima mai jiran gado na ƙasar. Wannan ne karo na farko da Mohammed...

Mazauna Borno sun wayi gari da kai hare-hare

Mazauna rukunin gidaje 1000 da ke birnin Maidugurin jihar Borno, sun wayi gari da jin karar fashewar rokoki da safiyar Asabar, wanda ga dukan...

Hari: ‘Yan ta’adda sun kashe mutane 4 a jihar Katsina

Akalla mutane hudu ne suka mutu, yayin da wasu suka jikata a wani hari da aka kai kauyukan Dugara da Daurawa da kuma Gidan...

Popular

spot_imgspot_img

vangurd 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp