fidelitybank

Iyayen Ango da ‘yan uwansa sun mutu bayan an daura aure

Date:

Wasu iyayen ango da ‘yan uwansa sun mutu, sakamakon wani mumunan hadarin mota da ya rutsa da su wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 9 jihar Bayelsa.

Dangin ma’auratan wanda suka hada da iyayen angon da ‘yan uwansa sun gamu da ajalin su ne a hadarin da ya afku tare da wata babbar motar da ke kan hanyar Glory Land a yankin Igbogene a Yenagoa, babban birnin jihar.

A cewar wani ganau, wadanda suka mutun na komawa sansaninsu ne da ke karamar hukumar Sagbama bayan sun halarci daurin auren ne awa guda a lokacin da lamarin ya faru.

Rahotanni na nuni da cewa, motar bas din su ce ta yi taho mugama da wata mota da ke dawo daga Warri a jihar Delta.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp