fidelitybank

Rikicin man fetur: DSS sun kama Janar Dambazau

Date:

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta kama shugaban hukumar kare masu amfani da kayayyaki ta jihar Kano, Janar Idiris Dambazau mai ritaya, bisa zargin cin dunduniyar tattalin arzikin kasa.

Rahotanni na nuni da cewa, jami’an ‘yan sandan sirrin sun zargi Dambazau da rufe gidajen mai guda bakwai ba tare da bin ka’ida ba.

Wata majiya mai tushe ta shaida wa jaridar Solacebase, cewa duk kokarin da Dambazau ya yi na rufe gidajen man ya ci tura, duk kuwa da cewa ya yi wannan aikin ne, wanda ya sabawa doka wanda ya wuce ikon hukumar kula da masu sayen kayayyaki.

“Hukumar DSS ta dauki matakin Janar Dambazau a matsayin yi wa zagon kasa ga tattalin arziki da yunkurin haifar da karanci man fetur a Kano,” inji majiyar.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi ƙanƙanta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haɗakar ADC na ɓaɓatu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa ƴanbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon ɗan takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp