Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya miƙa saƙon ta’aziyyar rasuwar babban malamin addinin nan na Kano, Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda a...
Gwamna jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana rasuwar Dr Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, fitaccen malamai a cibiyar Darul Hadith da ke Kano,...