fidelitybank

Ukraine na zargin Rasha da yi mata kutse

Date:

An yi wa kasar Ukraine kutse a cikin rumbin ta na Internet na kwamnatin kasar tare da yi mata mai zafi na kai mata farmaki.

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya rawaito cewa, cikin gargadin da a ka yi wa Ukraine na cewa, su ji tsoro kuma su yi tsammanin hari mafi muni.

Kasar Rasha dai wacce ta tara dakaru 100,000 a kan iyakar makwabciyarta, ta fitar da hotunan karin dakarunta na ci gaba da tafiya kan iyakar kasar Ukraine.

An kai harin ta shafin internet ne sa’o’I, bayan kammala tattaunawa ba tare da cimma wata matsaya ba tsakanin Rasha da kawayenta na Yammacin nahiyar Turai, wadanda ke fargabar cewa Rahsa na iya kaddamar da wani sabon farmakin soji kan kasar Ukraine da ta mamaye a shekarar 2014.

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...

Labarin mu na kaiwa Ƴan Bindiga abinci Æ™arya ne – Ƴansanda

Rundunar Æ´ansandan Najeriya ta musanta rahotannin da ake yaÉ—awa...

Ba za mu yarda mu mutu a cikin PDP ba shi yasa muka koma APC – Sanatoci

Sanatocin Najeriya uku da suka fito daga jihar Kebbi,...

Sojoji sun tarwatsa wajen da ake hakar man fetur ba bisa ka’ida ba a Rivers

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya, NNS, Pathfinder, ta tarwatsa...

Dan Tinubu Seyi da sauran ‘yan Siyasa sun fara neman kujerar gwamnan Legas

Siyasar Legas na kara ruruwa na neman maye gurbin...

Mayakan IS sun yi wa Sojojin Najeriya barna a kwana biyu

Mayaƙan IS sun ƙara kai wa sojojin Najeriya hari,...
X whatsapp