fidelitybank

Cinikayya

Buhari ya rattaba hannu a kan kasafi Tiriliyan 17.126

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2022 na Naira Tiriliyan 17.126. Shugaban ya rattaba hannu kan kasafin kudin kasar ne...

Saudiyya ta fara shiri na 2 a kan muradan shekarar 2030

Mai kula da Masallatan Harami guda biyu, Sarki Salman ya bayyana cewa, an fara shirin kashi na biyu na muradan shekarar 2030 na Masarautar...

Philipine: Shugaba Duterte ya rattaba hannu kan kasafi Pesos tiriliyan 5.024

Shugaban kasar Philippine, Rodrigo Duterte, ya rattaba hannu kan kasafin kudinshin kudi nan a pesos tiriliyan 5.024 kwatankacin (dala biliyan 98.45) na shekara mai...

Makamai: EU za ta kakabawa Myanmar sabon takunkumi

Kungiyar tarayyar Turai ta ce a shirye take ta kakaba wa kasar Myanmar karin takunkumi bayan wani sabon tashin hankalin da sojojin kasar su...

Korona: Gidajen abinci sun nemi daukin gwamnati cikin gaggawa

Gidajen cin abinci a kasar Italiya da masu wuraren shakatawa na kulab sun nemi tallafin gaggawa na gwamnati kasar saboda karuwar rufe wasu gidajen...

Popular

spot_imgspot_img

punch newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp