fidelitybank

BUK: Tsofaffin dalibai sun bayar da tallafin 500,000 ga dalibai marasa karfi

Date:

Ƙungiyar tsofaffin daliban jami’ar Bayero aji na shekarar 1989, sun bada taimakon kudi Naira Dubu Dari Biyar, ga jami’ar na tallafin karatu ga daliban jihar Kano da basu da karfin iya biyan kudin makaranta.

Shugaban ƙungiyar, Dr Kabiru Jinjiri Ringim, ne ya bayyana haka a ranar Juma’a lokacin da ya jagoranci wakilcin mambobin ƙungiyar, domin bada tallafin ga shugaban jami’ar ta Bayero a ofishin sa.

Dr. Jinjiri, ya ce,”A ƙoƙarin da ‘yan ƙungiyar su ke na ganin cewar an tallafawa marasa shi, musamman ma a bangaren ilimi, sun saka damba na gudanar da aiyyuka daban-daban, duk shekara kamar yadda ƙungiyar ta saba”.

A nasa jawabin shugaban jami’ar Bayero, Farfesa Sagir Adamu Abbas, wanda mataimakin shugaban jami’ar bangaren gudanarwa, Farfesa Mahmud Umar Sani, yabawa Kungiyar ya yi, inda yace lamarin ya zo adaidai lokacin da ake bukatar sa.

Dr. Sule Ya’u Sule da Farfesa Kabir Isa Dandago, da tsohon kwamishinan Shari’a na Jigawa Yakubu A Ruba , mai muƙamin SAN na cikin mambobin kungiyar da suka halarci taron.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp