fidelitybank

Borno: Zulum ya biya alawus din CJTF da mafarauta

Date:

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da biyan alawus-alawus na wata daya ga dubban masu aikin sa kai da ke yaki da Boko Haram.

Zulum ya bayyana haka ne a ranar Litinin a lokacin da ya karbi bakwancin shugabannin bangarori daban-daban na masu aikin sa kai da masu tsaftar muhalli da ke aiki a cikin birnin Maiduguri da kuma karamar hukumar Jere a jihar.

Gwamnan ya hada da ma’aikatan tsaftar muhalli da ke aikin tsaftace al’ummomin da ‘yan tada kayar baya suka lalata kafin a sake gina su da kuma masu tsafta da ke aiki a cibiyoyin gwamnati da hukumomi.

Ya kuma ce,”A madadin daukacin al’ummar jihar Borno, ina mika sakon godiyarmu a gare ku. Muna godiya na har abada ga dukan sadaukarwar da ku ke yi. Tun daga karfe 6:00 na safe, da yawa daga cikinku kuna kan titunan mu ku na shara”. Inji Zulum.

Kungiyoyin sun hada da Civilian Joint Task Force (CJTF) da kuma mafarautar jihar.

 

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp