‘Yan bindiga sun kona matafiya kimanin mutum 42 a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto.
Matafiyan wadanda ke kan hanyarsu ta zuwa wurare daban-daban...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya tafi  kasar Amurka, domin halartar wani kwas kan harkokin sha’anin mulki.
Wata sanarwa da kwamashinan yaÉ—a labarai, Muhammad...
Gwamnatin Tarayya ta ce akwai yiwuwar yawan talakawa su karu zuwa miliyan 109 nan da karshen shekarar 2022.
Ministar Kudi, Kasafi da tsare-tsare, Zainab Ahmed...
Gwamnan jihar Borono, Babagana Umara Zulum, ya baiwa sojojin Najeriya da mayakan ISWAP, su ka jikkata Naira miliyan Biyar.
‘Yan ta’addan sun kai wani hari...