fidelitybank

An sallami shugaban kasar Brazil daga asibiti

Date:

An sallami shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro daga asibiti a ranar Laraba, kwanaki biyu bayan an kwantar da shi sakamakon toshewar hanji.

Tun a shekarar 2018 lokacin gangamin yakin zaben san a shugaban kasar, wni ya caka masa wuka a ciki, lamarin da ya rinka haifar masa da ciwon ciki.

Bolsonaro ya shaida cewa, “An sallame ni yanzu. Na gode duka, “shugaban na Brazil mai ra’ayin mazan jiya ya wallafa a shafin Twitter.

Likitan Bolsonaro, Antonio Macedo, ya shaida wa manema labarai cewa, shugaban ya murmure kuma a shirye ya ke ya koma bakin aiki, ya kara da cewa zai kasance kan abinci na musamman, sannan a karshen mako kuma ba zai iya yin ayyukan motsa jiki ba, har sai ya murmure.

Bolsonaro, wanda ke kan karagar mulki tun shekarar 2019, kuma ya na shirin sake tsayawa takara a zaben shugaban kasa da aka shirya yi a watan Oktoba, ya ce zai ci gaba da gudanar da manufofin saa na yau da kullum, ciki har da ziyarar da zai kai kasar Rasha a watan Fabrairu.

A yanzu haka Bolsonaro na hutu ne a jihar Santa Catarina da ke Kudancin Brazil lokacin da a ka kai shi cikin gaggawa zuwa asibitin na Vila Nova Star da ke Sao Paulo da sanyin safiyar Litinin bayan fama da ciwon ciki.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp