fidelitybank

Amurkawa su yi watsi da karyar Trump – Biden

Date:

Shugaban kasar Amurka, Joe Biden, ya bukaci Amurkawa da su yi watsi da irin karairayin da ya yi musu a jawabin da ya yi a ranar Alhamis don tunawa da cika shekara guda da tayar da rikici na kutsawa fadar gwamnatin Amurka da magoya bayan tsohon shugaban kasar, Donald Trump, su ka yi a ranar 6 ga watan Janairu.

Biden, dan jam’iyyar Democrat, ya kayar da Trump na Republican a zaben 2020, amma tsohon shugaban kasar ya yi karyar cewa an tafka magudi a zaben, kuma jawabin da ya yi makonni biyu gabanin rantsar da Biden da ya bukaci magoya bayansa da su yi fada tare da rura wutar tarzomar da aka yi a Capitol.

Biden da mataimakin shugaban kasa Kamala Harris za su yi magana a Capitol ranar alhamis dinnan kuma Fadar White House ta ce Biden zai dora alhakin ga Trump game da tashin hankalin shekara guda da ta gabata.

Mutane hudu ne suka mutu a ranar tarzomar, yayin da dan sandan Capitol daya ya mutu washegari.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp