fidelitybank

Zan bi diddigi da kai na a kan kisan Hanifa – Shekarau

Date:

Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya sha alwashin da kan sa zai ci gaba da bin diddigin zargin kisan gillar da aka yi wa Hanifa mai shekara biyar da malaminta Abdulmalik Tanko ya kashe.

A wani sako da ya aikewa ‘yan uwa, Sanata Shekarau, ya ce zai bi diddigin lamarin, domin ganin an yi adalci.

Tun dai a ranar 4 ga watan Disambar bara ne dai mai makarantar su, Abdulmalik Tanko, ya sace Hanifa Abubakar, yayin da ta ke dawowa daga Islamiyya.

Sai dai bayan ya bukaci iyalanta a biya su kudin fansa Naira miliyan 6, inda aka bashi Naira 100,000, daga bisani ya kashe yarinyar mai shekaru 5 da maganin Bera na Naira 100.

Haka zalika a daren jiya Lahadi ne, wasu matasa da ba a san ko su wanene ba, suka kona makarantar su Hanifa Nobles Kids Academy.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp