fidelitybank

Amurka ta gargadi ‘yan kasarta mazauna Ukraine su gaggauta komawa gida

Date:

Ma’aikatar harkokin cikin gidan Amurka, ta gargaɗi ‘yan kasar kar su kuskura su yi balaguro zuwa Rasha, saboda abin da ta kira shirin Rashar na ɗaukar matakan soji da mamaye Ukraine.

Ma’aikatar ta ce, ba lallai ne ofishin jakadandin Amurka a Moscow ya ba su taimakon da su ke buƙata, idan lamura suka lalace.

Haka kuma sun aike da irin wannan gargaɗi ga jami’ansu da ke Ukraine,

Tuni aka ba da umarni ga ma’aikata Amurkawa da iyalan ma’aikatan diflomasiyya su gaggauta ficewa daga birnin Kiv babban birnin kasar Ukraine.

Sanarwar ta kuma umarci jami’ai su bai wa Amurkawa mazauna Ukraine shawarar su tattara su koma gida tun kafin jirage su fara karanci.

punch newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp