fidelitybank

Zamfara: ‘Yan sanda sun ceto yara 21 daga ‘yan ta’adda

Date:

Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta ceto ƙananan yara 21, ciki har da mata biyu waɗanda ke hanyarsu ta zuwa wata makarantar Islamiyya ta Almajirai da ke Katsina.

A wata sanarwa da mai magana da yawun ƴan sandan jihar Zamfara, SP Mohammed Shehu ya fitar, sanarwar ta ce, yaran sun taso ne daga ƙauyen Rini da ke Ƙaramar Hukumar Bakura ta jihar Zamfara.

Tun da farko jami’an tsaron sun samu labarin cewa, ƴan bindiga sun tare hanyar Gusau zuwa Funtua ta ɓangaren Kucheri, inda su ka yi garkuwa da mutanen da ba a san adadinsu ba daga motoci biyar. Hakan ya sa jami’an suka nufi wurin inda su ka yi bata-kashi da ƴan bindigan.

Ƴan sandan Zamfaran dai sun yi kira ga musamman direbobi da fasinjoji da su kiyayi tafiyar dare, inda su ka ce akasari da dare ne ɓarayi ke tare hanya.

www.nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon...

Sunderland ta ɗauko ƴanƙwallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...

Luiz Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool

Luis Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool...

NNPCL ya musanta sayar da matatar mai ta Fatakwal

Babban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya musanta...

Mun samu kuɗin gina titin jirgi daga Maiduguri zuwa Abia – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta ce, ta samu duka kuɗin gudanar...

Sanatocin Arewa sun yi tir da kisan Zamfara

Ƙungiyar sanatocin Arewa, ta yi Allah wadai da kisan...

Tattalin arzikin Najeriya zai kara bunkasa a shekarar nan – IMF

Asusun Bayar da Lamuni na Duniya, IMF ya sabunta...

Ma’aikatan jinya sun fara yajin aiki a Najeriya

Ƙungiyar ma'aikatan jinya da unguzomomi ta kasa, ta fara...

Birtaniya ta na tsantsanr goyon bayam Hamas ne kawai – Netanyahu

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce, matakin da Birntaniy...

Birtaniya ta gindaya wa Isra’ila sharuɗa

Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya shimfiɗa wa Isra'ila wasu...
X whatsapp