fidelitybank

Zaman Lafiya: Sarkin Bichi ya umarci a yi addu’a

Date:

Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya umarci al’ummar masarautar Bichi da su gudanar da addu’o’I na musamman a ranar juma’a mai zuwa, domin neman tabbatuwar da zaman lafiya a Najeriya.

Cikin wata sanarwa da a ka rabawa manema labarai mai dauke da sa hannun sakataren masarautar, Abubakar Ibrahim Yakasai, ya ce babban abinda ya ja hankalin masarautar shi ne kisan da a ka yi wa wasu al’ummar Sokoto a baya bayan nan.

Alhaji Nasiru Ado Bayero ya kuma bayyana damuwar sa matuka, a kan yadda a ke kashe wadanda ba su ji ba ba su gani ba, domin haka sarkin ya bukaci al’ummar kasar Bichi da su gabatar da addu’oin na musamman a ranar juma’a mai zuwa.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp