fidelitybank

Zaben Kato Bayan Kato ya yamutsa Hazo

Date:

Matakin shugaba Buhari na ƙin sanya hannu kan kuɗirin dokar zaɓe da majalisar dokoki ta amince na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce a Najeriya.

Batun zaɓen ƴar tinke ya fi jan hankali a kuɗirin doka, kuma Shugaban ya bayyana dalilansa na ƙin sanya hannu, a wasiƙar da ya rubutawa majalisa, inda ya ce zaben ‘yar tinke zai lakume kuɗi da kuma bayyana fargabar ƙalubalen tsaro wurin gudanar da shi.

Sai dai wannan matakin ya haifar da mahawara a shafukan sada zumunta inda wasu ke goyon bayan shugaban, wasu ƴan ƙasar da ƙungiyoyin fararen hula kuma ke sukar matakin tare da yin kira ga majalisa ta yi gaban kanta ta amince da kuɗirin ko da shugaban ya ƙi sa hannu.

Tuni Majalisar dokokin kasar ta amince da dokar da ta ƙunshi amincewa da batun zaɓen fid da gwani ta hanyar ƴar tinƙe wanda aka fi sani da ƙato bayan ƙato.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kawai a ke jira ya sanya hannu a kuɗirin, domin ya zama doka, kuma yanzu ya ƙi sanya hannu. A cewar BBC.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar...

Rashin nadi da jinkiri ne ya kawo rashin nasarar mu a kakar 2024/2025 – Kano Pillars

Kungiyar Kano Pillars ta yi imanin cewa jinkirin shirye-shiryen...
X whatsapp