fidelitybank

YANZU-YANZU: Ƴan ta’adda sun kashe ɗan majalisa a Kaduna

Date:

 

Rahotanni da ga Jihar Kaduna na cewa ƴan ta’adda masu garkuwa da mutane sun hallaka ɗan majalisar jiha, mai wakiltar mazaɓar Giwa ta, Rilwanu Gadagau.
Tun da fari, an ɗauke dan majilisar, wanda shine Shugaban kwamitin harkokin ƙananan hukumomi a yankin Dindin Rauga a kan titin Kaduna-Zariya a ranar Litinin da daddare.
Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa ƴan ta’addan sun kashe ɗan majalisar ne a kan hanyar su ta zuwa maɓoya a cikin daji.
Wata majiya ta shaidawa DAILY NIGERIAN cewa maganar sa ta ƙarshe da Shehu Yunusa ya yi, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Kubau kafin harin ya faru.
“Sun yi magana da Shehu Yunusa a waya kuma maganar ma a kan rashin tsaro su ka yi ta. Yana ma tantamar shigowa Kadunan ko Zariya kawai sai ya name uzuri ya kashe wayar.
“Tun Litinin da daddare wayar da a kashe. A cikin jeji a ka tsinci gawarsa da safe,” inji majiyar.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp