fidelitybank

A samawa yankin mu wutar lantarki – Gwamnonin Arewa

Date:

Gwamnonin yankin Arewa maso Gabashin kasar nan, sun bukaci gwamnatin tarayya ta mayar da hankali wajen samar da wutar lantarki a yankin da a ke fama da matsalolin tsaro.

Sanarwar wanda shugaban kungiyar gwamnonin, gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya sanyawa hannu, ta ce,”Babbar matsalar da yankin ke fama da ita shi ne, rashin wutar lantarki, wanda hakan ke kawo koma baya ga bunkasa tattalin arziki tare da assasa rashin aikin yi sakamakon durkushewar kamfanoni. Rashin kammala aikin wuta na Dadin Kowa da Kashimbila, shi ne babban dalilin da ya jefa yankin cikin halin koma baya na tattalin arziki”.

Haka kuma gwamnonin sun yabawa gwamnatin tarayya bisa kokarin da ta ke yi wajen ganin yankin Arewa maso Gabas ya zauna lafiya.

Gwamnonin da su ka halarci taron sun hadar da gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum da gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni sai gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe yayin da gwamnonin Bauchi da Adamawa da Taraba suka samu wakilcin mataimakan su.

 

www.nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp