fidelitybank

‘Yan sanda sun kama ma’aikatan jarida 7

Date:

‘Yan sanda a Hong Kong sun kama wasu manyan jami’ai bakwai da tsoffin ma’aikatan kungiyar yada labarai na internet ta Stand News.

Kamfanin dillancin labarai na AFP ya rawaito cewa, an tafi da mukaddashin babban editan jaridar Stand News Patrick Lam da sara a hannun sa.

Tsohon babban editan kasar, Chung Pui-kuen da wasu mambobin hukumar hudu da suka yi murabus a watan Yuni na daga cikin wadanda aka kama, a cewar kafafen yada labaran kasar.

An kama ‘yan jaridan ne da laifin hada baki wajen buga wasu littattafai masu tayar da hankali. A wata sanarwa da gwamnati ta fitar a ranar Larabar nan, gwamnatin kasar ta sanar da rufe jaridar ta Stand News.

An ga jami’an tsaron kasar na jigilar kwashe kwalaye daga ofishin Stand New da misalin karfen rana a ranar Laraba.

Sanarwar da ‘yan sandan ta fitar ba ta bayyana wadanda a ka kama ba amma ta ce maza uku ne mata uku, masu shekaru 34 zuwa 73.

 

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp